Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 6 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿فَتَوَلَّ عَنۡهُمۡۘ يَوۡمَ يَدۡعُ ٱلدَّاعِ إِلَىٰ شَيۡءٖ نُّكُرٍ ﴾
[القَمَر: 6]
﴿فتول عنهم يوم يدع الداع إلى شيء نكر﴾ [القَمَر: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, ka bar su! Ranar da mai kiran zai yi kira zuwa ga wani abu abin ƙyama |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, ka bar su! Ranar da mai kiran zai yi kira zuwa ga wani abu abin ƙyama |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, ka bar su! Rãnar da mai kiran zai yi kira zuwa ga wani abu abin ƙyama |