Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rahman ayat 29 - الرَّحمٰن - Page - Juz 27
﴿يَسۡـَٔلُهُۥ مَن فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۚ كُلَّ يَوۡمٍ هُوَ فِي شَأۡنٖ ﴾
[الرَّحمٰن: 29]
﴿يسأله من في السموات والأرض كل يوم هو في شأن﴾ [الرَّحمٰن: 29]
Abubakar Mahmood Jummi wanda ke a cikin sammai da ƙasa yana roƙon Sa (Allah), a kullum Allah na a cikin wani sha'ani |
Abubakar Mahmoud Gumi wanda ke a cikin sammai da ƙasa yana roƙon Sa (Allah), a kullum Allah na a cikin wani sha'ani |
Abubakar Mahmoud Gumi wanda ke a cikin sammai da ƙasã yanã rõƙon Sa (Allah), a kullum Allah na a cikin wani sha'ani |