Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rahman ayat 54 - الرَّحمٰن - Page - Juz 27
﴿مُتَّكِـِٔينَ عَلَىٰ فُرُشِۭ بَطَآئِنُهَا مِنۡ إِسۡتَبۡرَقٖۚ وَجَنَى ٱلۡجَنَّتَيۡنِ دَانٖ ﴾
[الرَّحمٰن: 54]
﴿متكئين على فرش بطائنها من إستبرق وجنى الجنتين دان﴾ [الرَّحمٰن: 54]
Abubakar Mahmood Jummi Suna gincire a kan waɗansu shimfiɗu cikinsu tufafin alharini mai kauri ne kuma nunannun 'ya'yan itacen Aljannar biyu kusakusa suke |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna gincire a kan waɗansu shimfiɗu cikinsu tufafin alharini mai kauri ne kuma nunannun 'ya'yan itacen Aljannar biyu kusakusa suke |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã gincire a kan waɗansu shimfiɗu cikinsu tufãfin alharĩni mai kauri ne kuma nũnannun 'yã'yan itãcen Aljannar biyu kusakusa suke |