Quran with Hausa translation - Surah Al-hadid ayat 13 - الحدِيد - Page - Juz 27
﴿يَوۡمَ يَقُولُ ٱلۡمُنَٰفِقُونَ وَٱلۡمُنَٰفِقَٰتُ لِلَّذِينَ ءَامَنُواْ ٱنظُرُونَا نَقۡتَبِسۡ مِن نُّورِكُمۡ قِيلَ ٱرۡجِعُواْ وَرَآءَكُمۡ فَٱلۡتَمِسُواْ نُورٗاۖ فَضُرِبَ بَيۡنَهُم بِسُورٖ لَّهُۥ بَابُۢ بَاطِنُهُۥ فِيهِ ٱلرَّحۡمَةُ وَظَٰهِرُهُۥ مِن قِبَلِهِ ٱلۡعَذَابُ ﴾
[الحدِيد: 13]
﴿يوم يقول المنافقون والمنافقات للذين آمنوا انظرونا نقتبس من نوركم قيل ارجعوا﴾ [الحدِيد: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Ranar da munafikai maza da munafikai mata ke cewa waɗanda suka yi imani: "Ku dube mu, mu yi makamashi daga haskenku!" A ce (musu): "Ku koma a bayanku, domin ku nemo wani haske." Sai a danne a tsakaninsu da wani garu yana da wani ƙyaure, a cikinsa nan rahama take, kuma a bayansa daga wajensa azaba take |
Abubakar Mahmoud Gumi Ranar da munafikai maza da munafikai mata ke cewa waɗanda suka yi imani: "Ku dube mu, mu yi makamashi daga haskenku!" A ce (musu): "Ku koma a bayanku, domin ku nemo wani haske." Sai a danne a tsakaninsu da wani garu yana da wani ƙyaure, a cikinsa nan rahama take, kuma a bayansa daga wajensa azaba take |
Abubakar Mahmoud Gumi Rãnar da munafikai maza da munãfikai mãtã ke cẽwa waɗanda suka yi ĩmãni: "Ku dũbẽ mu, mu yi makãmashi daga haskenku!" A ce (musu): "Ku kõma a bãyanku, dõmin ku nẽmo wani haske." Sai a danne a tsakãninsu da wani gãru yanã da wani ƙyaure, a cikinsa nan rahama take, kuma a bãyansa daga wajensa azaba take |