Quran with Hausa translation - Surah Al-hadid ayat 12 - الحدِيد - Page - Juz 27
﴿يَوۡمَ تَرَى ٱلۡمُؤۡمِنِينَ وَٱلۡمُؤۡمِنَٰتِ يَسۡعَىٰ نُورُهُم بَيۡنَ أَيۡدِيهِمۡ وَبِأَيۡمَٰنِهِمۖ بُشۡرَىٰكُمُ ٱلۡيَوۡمَ جَنَّٰتٞ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهَا ٱلۡأَنۡهَٰرُ خَٰلِدِينَ فِيهَاۚ ذَٰلِكَ هُوَ ٱلۡفَوۡزُ ٱلۡعَظِيمُ ﴾
[الحدِيد: 12]
﴿يوم ترى المؤمنين والمؤمنات يسعى نورهم بين أيديهم وبأيمانهم بشراكم اليوم جنات﴾ [الحدِيد: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Ranar da za ka ga muminai maza da muminai mata haskensu na tafiya a gaba gare su, da kuma dama gare su. (Ana ce musu) "Bushararku a yau, ita ce gidajen Aljanna." Ruwa na gudana daga ƙarƙashinsu suna masu dawwama a cikinsu. Wannan, shi ne babban rabo mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Ranar da za ka ga muminai maza da muminai mata haskensu na tafiya a gaba gare su, da kuma dama gare su. (Ana ce musu) "Bushararku a yau, ita ce gidajen Aljanna." Ruwa na gudana daga ƙarƙashinsu suna masu dawwama a cikinsu. Wannan, shi ne babban rabo mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Rãnar da zã ka ga mũminai maza da mũminai mãtã haskensu nã tafiya a gaba gare su, da kuma dãma gare su. (Anã ce musu) "Bushãrarku a yau, ita ce gidajen Aljanna." Ruwa na gudãna daga ƙarƙashinsu sunã mãsu dawwama a cikinsu. Wannan, shĩ ne babban rabo mai girma |