Quran with Hausa translation - Surah Al-hadid ayat 16 - الحدِيد - Page - Juz 27
﴿۞ أَلَمۡ يَأۡنِ لِلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ أَن تَخۡشَعَ قُلُوبُهُمۡ لِذِكۡرِ ٱللَّهِ وَمَا نَزَلَ مِنَ ٱلۡحَقِّ وَلَا يَكُونُواْ كَٱلَّذِينَ أُوتُواْ ٱلۡكِتَٰبَ مِن قَبۡلُ فَطَالَ عَلَيۡهِمُ ٱلۡأَمَدُ فَقَسَتۡ قُلُوبُهُمۡۖ وَكَثِيرٞ مِّنۡهُمۡ فَٰسِقُونَ ﴾
[الحدِيد: 16]
﴿ألم يأن للذين آمنوا أن تخشع قلوبهم لذكر الله وما نـزل من﴾ [الحدِيد: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, lokaci bai yi ba ga wa ɗanda suka yi imani* zukatansu su yi tawalu'i ga ambaton Allah da abin da ya sauka daga gaskiya? Kada su kasance kamar waɗanda aka bai wa littafi a gabanin haka, sai zamani ya yi tsawo a kansu, saboda haka zukatansu suka ƙeƙashe, kuma masu yawa daga cikinsu fasiƙai ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, lokaci bai yi ba ga wa ɗanda suka yi imani zukatansu su yi tawalu'i ga ambaton Allah da abin da ya sauka daga gaskiya? Kada su kasance kamar waɗanda aka bai wa littafi a gabanin haka, sai zamani ya yi tsawo a kansu, saboda haka zukatansu suka ƙeƙashe, kuma masu yawa daga cikinsu fasiƙai ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, lõkaci bai yi ba ga wa ɗanda suka yi ĩmãnĩ zukãtansu su yi tawãlu'i ga ambaton Allah da abin da ya sauka daga gaskiya? Kada su kasance kamar waɗanda aka bai wa littãfi a gabãnin haka, sai zãmani ya yi tsawo a kansu, sabõda haka zukãtansu suka ƙẽƙashe, kuma masu yawa daga cikinsu fãsiƙai ne |