Quran with Hausa translation - Surah Al-hadid ayat 17 - الحدِيد - Page - Juz 27
﴿ٱعۡلَمُوٓاْ أَنَّ ٱللَّهَ يُحۡيِ ٱلۡأَرۡضَ بَعۡدَ مَوۡتِهَاۚ قَدۡ بَيَّنَّا لَكُمُ ٱلۡأٓيَٰتِ لَعَلَّكُمۡ تَعۡقِلُونَ ﴾
[الحدِيد: 17]
﴿اعلموا أن الله يحيي الأرض بعد موتها قد بينا لكم الآيات لعلكم﴾ [الحدِيد: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Ku sani cewa Allah Yana rayar da ƙasa a bayan mutuwarta.* Lalle Mun bayyanamuku ayoyi da fatan za ku yi hankali |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku sani cewa Allah Yana rayar da ƙasa a bayan mutuwarta. Lalle Mun bayyanamuku ayoyi da fatan za ku yi hankali |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku sani cẽwa Allah Yanã rãyar da ƙasã a bãyan mutuwarta. Lalle Mun bayyanamuku ãyõyi da fatan zã ku yi hankali |