Quran with Hausa translation - Surah Al-hadid ayat 18 - الحدِيد - Page - Juz 27
﴿إِنَّ ٱلۡمُصَّدِّقِينَ وَٱلۡمُصَّدِّقَٰتِ وَأَقۡرَضُواْ ٱللَّهَ قَرۡضًا حَسَنٗا يُضَٰعَفُ لَهُمۡ وَلَهُمۡ أَجۡرٞ كَرِيمٞ ﴾
[الحدِيد: 18]
﴿إن المصدقين والمصدقات وأقرضوا الله قرضا حسنا يضاعف لهم ولهم أجر كريم﴾ [الحدِيد: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle masu gaskatawa maza da masu gaskatawa mata, kuma suka ranta wa Allah rance mai kyau, ana riɓanya musu, kuma suna da wani sakamako na karimci |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle masu gaskatawa maza da masu gaskatawa mata, kuma suka ranta wa Allah rance mai kyau, ana riɓanya musu, kuma suna da wani sakamako na karimci |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle mãsu gaskatãwa maza da mãsu gaskatãwa mãtã, kuma suka ranta wa Allah rance mai kyau, anã riɓanya musu, kuma suna da wani sakamako na karimci |