Quran with Hausa translation - Surah Al-hadid ayat 21 - الحدِيد - Page - Juz 27
﴿سَابِقُوٓاْ إِلَىٰ مَغۡفِرَةٖ مِّن رَّبِّكُمۡ وَجَنَّةٍ عَرۡضُهَا كَعَرۡضِ ٱلسَّمَآءِ وَٱلۡأَرۡضِ أُعِدَّتۡ لِلَّذِينَ ءَامَنُواْ بِٱللَّهِ وَرُسُلِهِۦۚ ذَٰلِكَ فَضۡلُ ٱللَّهِ يُؤۡتِيهِ مَن يَشَآءُۚ وَٱللَّهُ ذُو ٱلۡفَضۡلِ ٱلۡعَظِيمِ ﴾
[الحدِيد: 21]
﴿سابقوا إلى مغفرة من ربكم وجنة عرضها كعرض السماء والأرض أعدت للذين﴾ [الحدِيد: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Ku yi tsere zuwa ga (neman) gafara daga Ubangjinku, da Aljanna faɗinta kamar faɗin sama da ƙasa ne, an yi tattalinta domin waɗanda suka yi imani da Allah da Manzannin Sa. Wannan falalar Allah ce, Yana bayar da ita ga wanda Ya so. Kuma Allah Mai falala ne Mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku yi tsere zuwa ga (neman) gafara daga Ubangjinku, da Aljanna faɗinta kamar faɗin sama da ƙasa ne, an yi tattalinta domin waɗanda suka yi imani da Allah da ManzanninSa. Wannan falalar Allah ce, Yana bayar da ita ga wanda Ya so. Kuma Allah Mai falala ne Mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku yi tsẽre zuwa ga (nẽman) gãfara daga Ubangjinku, da Aljanna fãɗinta kamar fãɗin samã da ƙasã ne, an yi tattalinta dõmin waɗanda suka yi ĩmãni da Allah da ManzanninSa. Wannan falalar Allah ce, Yanã bãyar da ita ga wanda Ya so. Kuma Allah Mai falala ne Mai girma |