Quran with Hausa translation - Surah Al-hadid ayat 22 - الحدِيد - Page - Juz 27
﴿مَآ أَصَابَ مِن مُّصِيبَةٖ فِي ٱلۡأَرۡضِ وَلَا فِيٓ أَنفُسِكُمۡ إِلَّا فِي كِتَٰبٖ مِّن قَبۡلِ أَن نَّبۡرَأَهَآۚ إِنَّ ذَٰلِكَ عَلَى ٱللَّهِ يَسِيرٞ ﴾
[الحدِيد: 22]
﴿ما أصاب من مصيبة في الأرض ولا في أنفسكم إلا في كتاب﴾ [الحدِيد: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Wata masifa ba za ta auku ba a cikin ƙasa ko a cikin rayukanku face tana a cikin littafi a gabanin Mu halitta ta. Lalle wannan, ga Allah, mai sauƙi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Wata masifa ba za ta auku ba a cikin ƙasa ko a cikin rayukanku face tana a cikin littafi a gabanin Mu halitta ta. Lalle wannan, ga Allah, mai sauƙi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Wata masifa bã zã ta auku ba a cikin ƙasã kõ a cikin rayukanku fãce tanã a cikin littãfi a gabãnin Mu halitta ta. Lalle wannan, ga Allah, mai sauƙi ne |