Quran with Hausa translation - Surah Al-hadid ayat 26 - الحدِيد - Page - Juz 27
﴿وَلَقَدۡ أَرۡسَلۡنَا نُوحٗا وَإِبۡرَٰهِيمَ وَجَعَلۡنَا فِي ذُرِّيَّتِهِمَا ٱلنُّبُوَّةَ وَٱلۡكِتَٰبَۖ فَمِنۡهُم مُّهۡتَدٖۖ وَكَثِيرٞ مِّنۡهُمۡ فَٰسِقُونَ ﴾
[الحدِيد: 26]
﴿ولقد أرسلنا نوحا وإبراهيم وجعلنا في ذريتهما النبوة والكتاب فمنهم مهتد وكثير﴾ [الحدِيد: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma haƙiƙa, lalle, Mun aiki Nuhu da Ibrahim, kuma Muka sanya Annabci da Littifi a cikin zuriyarsu; daga cikinsu akwai mai neman shiryuwa, kuma masu yawa daga cikinsu fasiƙai ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma haƙiƙa, lalle, Mun aiki Nuhu da Ibrahim, kuma Muka sanya Annabci da Littifi a cikin zuriyarsu; daga cikinsu akwai mai neman shiryuwa, kuma masu yawa daga cikinsu fasiƙai ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma haƙĩƙa, lalle, Mun aiki Nũhu da Ibrahĩm, kuma Muka sanya Annabci da Littĩfi a cikin zuriyarsu; daga cikinsu akwai mai nẽman shiryuwa, kuma mãsu yawa daga cikinsu fasiƙai ne |