Quran with Hausa translation - Surah Al-hadid ayat 27 - الحدِيد - Page - Juz 27
﴿ثُمَّ قَفَّيۡنَا عَلَىٰٓ ءَاثَٰرِهِم بِرُسُلِنَا وَقَفَّيۡنَا بِعِيسَى ٱبۡنِ مَرۡيَمَ وَءَاتَيۡنَٰهُ ٱلۡإِنجِيلَۖ وَجَعَلۡنَا فِي قُلُوبِ ٱلَّذِينَ ٱتَّبَعُوهُ رَأۡفَةٗ وَرَحۡمَةٗۚ وَرَهۡبَانِيَّةً ٱبۡتَدَعُوهَا مَا كَتَبۡنَٰهَا عَلَيۡهِمۡ إِلَّا ٱبۡتِغَآءَ رِضۡوَٰنِ ٱللَّهِ فَمَا رَعَوۡهَا حَقَّ رِعَايَتِهَاۖ فَـَٔاتَيۡنَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ مِنۡهُمۡ أَجۡرَهُمۡۖ وَكَثِيرٞ مِّنۡهُمۡ فَٰسِقُونَ ﴾
[الحدِيد: 27]
﴿ثم قفينا على آثارهم برسلنا وقفينا بعيسى ابن مريم وآتيناه الإنجيل وجعلنا﴾ [الحدِيد: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan Muka biyar a bayansu* da Manzannin Mu; kuma Muka biyar da isa ɗan Maryama, kuma Muka ba shi Linjila kuma Muka sanya tausayi da rahama a cikin zukatan waɗanda suka bi shi, da ruhbananci* wanda suka ƙaga, shi, ba Mu rubuta shi ba a kansu, face dai (Mun rubuta musu neman yardar Allah, sa'an nan ba su tsare shi haƙƙin tsarewarsa ba, saboda haka Muka bai wa waɗanda suka yi imani daga cikinsu sakamakonsu kuma masu yawa daga cikinsu fasiƙai ne) |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan Muka biyar a bayansu da ManzanninMu; kuma Muka biyar da isa ɗan Maryama, kuma Muka ba shi Linjila kuma Muka sanya tausayi da rahama a cikin zukatan waɗanda suka bi shi, da ruhbananci wanda suka ƙaga, shi, ba Mu rubuta shi ba a kansu, face dai (Mun rubuta musu neman yardar Allah, sa'an nan ba su tsare shi haƙƙin tsarewarsa ba, saboda haka Muka bai wa waɗanda suka yi imani daga cikinsu sakamakonsu kuma masu yawa daga cikinsu fasiƙai ne) |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan Muka biyar a bãyansu da ManzanninMu; kuma Muka biyar da ĩsã ɗan Maryama, kuma Muka ba shi Linjila kuma Muka sanya tausayi da rahama a cikin zukãtan waɗanda suka bĩ shi, da ruhbãnanci wanda suka ƙãga, shi, ba Mu rubũta shi ba a kansu, fãce dai (Mun rubũta musu nẽman yardar Allah, sa'an nan ba su tsare shi haƙƙin tsarẽwarsa ba, sabõda haka Muka bai wa waɗanda suka yi ĩmãni daga cikinsu sakamakonsu kuma mãsu yawa daga cikinsu fãsiƙai ne) |