Quran with Hausa translation - Surah Al-Mujadilah ayat 10 - المُجَادلة - Page - Juz 28
﴿إِنَّمَا ٱلنَّجۡوَىٰ مِنَ ٱلشَّيۡطَٰنِ لِيَحۡزُنَ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَلَيۡسَ بِضَآرِّهِمۡ شَيۡـًٔا إِلَّا بِإِذۡنِ ٱللَّهِۚ وَعَلَى ٱللَّهِ فَلۡيَتَوَكَّلِ ٱلۡمُؤۡمِنُونَ ﴾
[المُجَادلة: 10]
﴿إنما النجوى من الشيطان ليحزن الذين آمنوا وليس بضارهم شيئا إلا بإذن﴾ [المُجَادلة: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Ganawar daga Shaiɗan take kawai domin ya munana wa waɗanda suka yi imani, alhali kuwa ba zai iya cutar su da kome ba face da iznin Allah. Kuma sai muminai su dogara ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Ganawar daga Shaiɗan take kawai domin ya munana wa waɗanda suka yi imani, alhali kuwa ba zai iya cutar su da kome ba face da iznin Allah. Kuma sai muminai su dogara ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Gãnãwar daga Shaiɗan take kawai dõmin ya mũnanã wa waɗanda suka yi ĩmãni, alhãli kuwa bã zai iya cũtar su da kõme ba fãce da iznin Allah. Kuma sai mũminai su dogara ga Allah |