Quran with Hausa translation - Surah Al-Mujadilah ayat 15 - المُجَادلة - Page - Juz 28
﴿أَعَدَّ ٱللَّهُ لَهُمۡ عَذَابٗا شَدِيدًاۖ إِنَّهُمۡ سَآءَ مَا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[المُجَادلة: 15]
﴿أعد الله لهم عذابا شديدا إنهم ساء ما كانوا يعملون﴾ [المُجَادلة: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Allah Ya yi musu tattalin azaba mai tsanani. Lalle su abin da suka kasance suna aikatawa ya munana |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Ya yi musu tattalin azaba mai tsanani. Lalle su abin da suka kasance suna aikatawa ya munana |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Ya yi musu tattalin azãba mai tsanani. Lalle sũ abin da suka kasance sunã aikatãwa ya mũnana |