Quran with Hausa translation - Surah Al-Mujadilah ayat 16 - المُجَادلة - Page - Juz 28
﴿ٱتَّخَذُوٓاْ أَيۡمَٰنَهُمۡ جُنَّةٗ فَصَدُّواْ عَن سَبِيلِ ٱللَّهِ فَلَهُمۡ عَذَابٞ مُّهِينٞ ﴾
[المُجَادلة: 16]
﴿اتخذوا أيمانهم جنة فصدوا عن سبيل الله فلهم عذاب مهين﴾ [المُجَادلة: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Sun riƙi rantsuwowinsu garkuwa, saboda haka suka kange (muminai) daga jihadin ɗaukaka tafarkin Allah. To, suna da azaba mai wulakantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sun riƙi rantsuwowinsu garkuwa, saboda haka suka kange (muminai) daga jihadin ɗaukaka tafarkin Allah. To, suna da azaba mai wulakantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sun riƙi rantsuwõwinsu garkuwa, sabõda haka suka kange (mũminai) daga jihãdin ɗaukaka tafarkin Allah. To, sunã da azãba mai wulãkantãwa |