×

Ashe, baka ga waɗanda* suka jiɓinci waɗansu mutãne da Allah Ya yi 58:14 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Mujadilah ⮕ (58:14) ayat 14 in Hausa

58:14 Surah Al-Mujadilah ayat 14 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Mujadilah ayat 14 - المُجَادلة - Page - Juz 28

﴿۞ أَلَمۡ تَرَ إِلَى ٱلَّذِينَ تَوَلَّوۡاْ قَوۡمًا غَضِبَ ٱللَّهُ عَلَيۡهِم مَّا هُم مِّنكُمۡ وَلَا مِنۡهُمۡ وَيَحۡلِفُونَ عَلَى ٱلۡكَذِبِ وَهُمۡ يَعۡلَمُونَ ﴾
[المُجَادلة: 14]

Ashe, baka ga waɗanda* suka jiɓinci waɗansu mutãne da Allah Ya yi hushi a kansu ba, bã su cikinku, kuma bã su a cikinsu kuma sunã rantsuwa a kan ƙarya, alhãli kuwa sunã sane

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ألم تر إلى الذين تولوا قوما غضب الله عليهم ما هم منكم, باللغة الهوسا

﴿ألم تر إلى الذين تولوا قوما غضب الله عليهم ما هم منكم﴾ [المُجَادلة: 14]

Abubakar Mahmood Jummi
Ashe, baka ga waɗanda* suka jiɓinci waɗansu mutane da Allah Ya yi hushi a kansu ba, ba su cikinku, kuma ba su a cikinsu kuma suna rantsuwa a kan ƙarya, alhali kuwa suna sane
Abubakar Mahmoud Gumi
Ashe, baka ga waɗanda suka jiɓinci waɗansu mutane da Allah Ya yi hushi a kansu ba, ba su cikinku, kuma ba su a cikinsu kuma suna rantsuwa a kan ƙarya, alhali kuwa suna sane
Abubakar Mahmoud Gumi
Ashe, baka ga waɗanda suka jiɓinci waɗansu mutãne da Allah Ya yi hushi a kansu ba, bã su cikinku, kuma bã su a cikinsu kuma sunã rantsuwa a kan ƙarya, alhãli kuwa sunã sane
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek