Quran with Hausa translation - Surah Al-hashr ayat 15 - الحَشر - Page - Juz 28
﴿كَمَثَلِ ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِهِمۡ قَرِيبٗاۖ ذَاقُواْ وَبَالَ أَمۡرِهِمۡ وَلَهُمۡ عَذَابٌ أَلِيمٞ ﴾
[الحَشر: 15]
﴿كمثل الذين من قبلهم قريبا ذاقوا وبال أمرهم ولهم عذاب أليم﴾ [الحَشر: 15]
| Abubakar Mahmood Jummi Kamar misalin waɗanda* ke a gabaninsu, ba da daɗewa ba, sun ɗanɗani kuɗar al'amarinsu, kuma suna da wata azaba mai radaɗi |
| Abubakar Mahmoud Gumi Kamar misalin waɗanda ke a gabaninsu, ba da daɗewa ba, sun ɗanɗani kuɗar al'amarinsu, kuma suna da wata azaba mai raRaɗi |
| Abubakar Mahmoud Gumi Kamar misãlin waɗanda ke a gabãninsu, bã da daɗẽwa ba, sun ɗanɗani kũɗar al'amarinsu, kuma sunã da wata azãba mai raRaɗi |