×

Kamar misãlin Shaiɗan a lõkacin da yake cẽ wa mutum, "Ka kãfirta," 59:16 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-hashr ⮕ (59:16) ayat 16 in Hausa

59:16 Surah Al-hashr ayat 16 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-hashr ayat 16 - الحَشر - Page - Juz 28

﴿كَمَثَلِ ٱلشَّيۡطَٰنِ إِذۡ قَالَ لِلۡإِنسَٰنِ ٱكۡفُرۡ فَلَمَّا كَفَرَ قَالَ إِنِّي بَرِيٓءٞ مِّنكَ إِنِّيٓ أَخَافُ ٱللَّهَ رَبَّ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[الحَشر: 16]

Kamar misãlin Shaiɗan a lõkacin da yake cẽ wa mutum, "Ka kãfirta," To, a lõkacin da ya kãfirta ɗin, ya ce (masa): "Lalle bãbu ruwãna da kai. Lalle ni inã tsõron Allah Ubangijin halitta

❮ Previous Next ❯

ترجمة: كمثل الشيطان إذ قال للإنسان اكفر فلما كفر قال إني بريء منك, باللغة الهوسا

﴿كمثل الشيطان إذ قال للإنسان اكفر فلما كفر قال إني بريء منك﴾ [الحَشر: 16]

Abubakar Mahmood Jummi
Kamar misalin Shaiɗan a lokacin da yake ce wa mutum, "Ka kafirta," To, a lokacin da ya kafirta ɗin, ya ce (masa): "Lalle babu ruwana da kai. Lalle ni ina tsoron Allah Ubangijin halitta
Abubakar Mahmoud Gumi
Kamar misalin Shaiɗan a lokacin da yake ce wa mutum, "Ka kafirta," To, a lokacin da ya kafirta ɗin, ya ce (masa): "Lalle babu ruwana da kai. Lalle ni ina tsoron Allah Ubangijin halitta
Abubakar Mahmoud Gumi
Kamar misãlin Shaiɗan a lõkacin da yake cẽ wa mutum, "Ka kãfirta," To, a lõkacin da ya kãfirta ɗin, ya ce (masa): "Lalle bãbu ruwãna da kai. Lalle ni inã tsõron Allah Ubangijin halitta
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek