Quran with Hausa translation - Surah Al-hashr ayat 14 - الحَشر - Page - Juz 28
﴿لَا يُقَٰتِلُونَكُمۡ جَمِيعًا إِلَّا فِي قُرٗى مُّحَصَّنَةٍ أَوۡ مِن وَرَآءِ جُدُرِۭۚ بَأۡسُهُم بَيۡنَهُمۡ شَدِيدٞۚ تَحۡسَبُهُمۡ جَمِيعٗا وَقُلُوبُهُمۡ شَتَّىٰۚ ذَٰلِكَ بِأَنَّهُمۡ قَوۡمٞ لَّا يَعۡقِلُونَ ﴾
[الحَشر: 14]
﴿لا يقاتلونكم جميعا إلا في قرى محصنة أو من وراء جدر بأسهم﴾ [الحَشر: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Ba su iya yaƙar ku gaba ɗaya, face a cikin garuruwa masu ganuwa da garuna, ko kuma daga bayan katangu. Yakinsu a tsakaninsu mai tsanani ne, kana zaton su a haɗe, alhali kuwa zukatansu dabam- dabam suke. Wannan kuwa domin su, lalle wasu irin mutane ne da ba su hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba su iya yaƙar ku gaba ɗaya, face a cikin garuruwa masu ganuwa da garuna, ko kuma daga bayan katangu. Yakinsu a tsakaninsu mai tsanani ne, kana zaton su a haɗe, alhali kuwa zukatansu dabam- dabam suke. Wannan kuwa domin su, lalle wasu irin mutane ne da ba su hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Bã su iya yãƙar ku gabã ɗaya, fãce a cikin garũruwa mãsu gãnuwa da gãruna, kõ kuma daga bãyan katangu. Yãkinsu a tsãkaninsu mai tsanani ne, kanã zaton su a haɗe, alhãli kuwa zukãtansu dabam- dabam suke. Wannan kuwa dõmin sũ, lalle wasu irin mutane ne da bã su hankalta |