×

Kuma abin da Allah Ya sanya ya zama ganĩma ga Manzon Sa, 59:6 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-hashr ⮕ (59:6) ayat 6 in Hausa

59:6 Surah Al-hashr ayat 6 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-hashr ayat 6 - الحَشر - Page - Juz 28

﴿وَمَآ أَفَآءَ ٱللَّهُ عَلَىٰ رَسُولِهِۦ مِنۡهُمۡ فَمَآ أَوۡجَفۡتُمۡ عَلَيۡهِ مِنۡ خَيۡلٖ وَلَا رِكَابٖ وَلَٰكِنَّ ٱللَّهَ يُسَلِّطُ رُسُلَهُۥ عَلَىٰ مَن يَشَآءُۚ وَٱللَّهُ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٞ ﴾
[الحَشر: 6]

Kuma abin da Allah Ya sanya ya zama ganĩma ga Manzon Sa, daga gare su, to, ba ku yi hari a kansa da dawãki ko rãƙuma ba amma Allah ne Ya rinjãyar da Manzannin Sa a kan wanda Yake so, kuma Allah Mai ĩkon yi ne a kan kõme

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وما أفاء الله على رسوله منهم فما أوجفتم عليه من خيل ولا, باللغة الهوسا

﴿وما أفاء الله على رسوله منهم فما أوجفتم عليه من خيل ولا﴾ [الحَشر: 6]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma abin da Allah Ya sanya ya zama ganima ga Manzon Sa, daga gare su, to, ba ku yi hari a kansa da dawaki ko raƙuma ba amma Allah ne Ya rinjayar da Manzannin Sa a kan wanda Yake so, kuma Allah Mai ikon yi ne a kan kome
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma abin da Allah Ya sanya ya zama ganima ga ManzonSa, daga gare su, to, ba ku yi hari a kansa da dawaki ko raƙuma ba amma Allah ne Ya rinjayar da ManzanninSa a kan wanda Yake so, kuma Allah Mai ikon yi ne a kan kome
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma abin da Allah Ya sanya ya zama ganĩma ga ManzonSa, daga gare su, to, ba ku yi hari a kansa da dawãki ko rãƙuma ba amma Allah ne Ya rinjãyar da ManzanninSa a kan wanda Yake so, kuma Allah Mai ĩkon yi ne a kan kõme
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek