Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 11 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿قُلۡ سِيرُواْ فِي ٱلۡأَرۡضِ ثُمَّ ٱنظُرُواْ كَيۡفَ كَانَ عَٰقِبَةُ ٱلۡمُكَذِّبِينَ ﴾
[الأنعَام: 11]
﴿قل سيروا في الأرض ثم انظروا كيف كان عاقبة المكذبين﴾ [الأنعَام: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ku yi tafiya a cikin ƙasa, sa'an nan kuma ku duba yadda aƙibar masu ƙaryatawa ta kasance |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ku yi tafiya a cikin ƙasa, sa'an nan kuma ku duba yadda aƙibar masu ƙaryatawa ta kasance |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ku yi tafiya a cikin ƙasa, sa'an nan kuma ku dũba yadda ãƙibar mãsu ƙaryatãwa ta kasance |