Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 10 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَلَقَدِ ٱسۡتُهۡزِئَ بِرُسُلٖ مِّن قَبۡلِكَ فَحَاقَ بِٱلَّذِينَ سَخِرُواْ مِنۡهُم مَّا كَانُواْ بِهِۦ يَسۡتَهۡزِءُونَ ﴾
[الأنعَام: 10]
﴿ولقد استهزئ برسل من قبلك فحاق بالذين سخروا منهم ما كانوا به﴾ [الأنعَام: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa, an yi izgili da manzanni daga gabaninka, sai waɗanda suka yi izgilin, abin da suka kasance suna izgili da shi ya faɗa musu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa, an yi izgili da manzanni daga gabaninka, sai waɗanda suka yi izgilin, abin da suka kasance suna izgili da shi ya faɗa musu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa, an yi izgili da manzanni daga gabaninka, sai waɗanda suka yi izgilin, abin da suka kasance sunã izgili da shi ya fãɗa musu |