×

Ka ce: "Na wãne ne abin da yake a cikin sammai da 6:12 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-An‘am ⮕ (6:12) ayat 12 in Hausa

6:12 Surah Al-An‘am ayat 12 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 12 - الأنعَام - Page - Juz 7

﴿قُل لِّمَن مَّا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۖ قُل لِّلَّهِۚ كَتَبَ عَلَىٰ نَفۡسِهِ ٱلرَّحۡمَةَۚ لَيَجۡمَعَنَّكُمۡ إِلَىٰ يَوۡمِ ٱلۡقِيَٰمَةِ لَا رَيۡبَ فِيهِۚ ٱلَّذِينَ خَسِرُوٓاْ أَنفُسَهُمۡ فَهُمۡ لَا يُؤۡمِنُونَ ﴾
[الأنعَام: 12]

Ka ce: "Na wãne ne abin da yake a cikin sammai da ƙasa?" Ka ce: "Na Allah ne." Yã wajabta rahama ga kanSa. Lalle ne Yanã tãra ku zuwa ga Rãnar ¡iyãma, babu shakka a gare Shi. Waɗanda suka yi hasãrar rãyukansu, to, sũ ba zã su yi ĩmani ba

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قل لمن ما في السموات والأرض قل لله كتب على نفسه الرحمة, باللغة الهوسا

﴿قل لمن ما في السموات والأرض قل لله كتب على نفسه الرحمة﴾ [الأنعَام: 12]

Abubakar Mahmood Jummi
Ka ce: "Na wane ne abin da yake a cikin sammai da ƙasa?" Ka ce: "Na Allah ne." Ya wajabta rahama ga kanSa. Lalle ne Yana tara ku zuwa ga Ranar ¡iyama, babu shakka a gare Shi. Waɗanda suka yi hasarar rayukansu, to, su ba za su yi imani ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Na wane ne abin da yake a cikin sammai da ƙasa?" Ka ce: "Na Allah ne." Ya wajabta rahama ga kanSa. Lalle ne Yana tara ku zuwa ga Ranar ¡iyama, babu shakka a gare Shi. Waɗanda suka yi hasarar rayukansu, to, su ba za su yi imani ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Na wãne ne abin da yake a cikin sammai da ƙasa?" Ka ce: "Na Allah ne." Yã wajabta rahama ga kanSa. Lalle ne Yanã tãra ku zuwa ga Rãnar ¡iyãma, babu shakka a gare Shi. Waɗanda suka yi hasãrar rãyukansu, to, sũ ba zã su yi ĩmani ba
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek