Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 110 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَنُقَلِّبُ أَفۡـِٔدَتَهُمۡ وَأَبۡصَٰرَهُمۡ كَمَا لَمۡ يُؤۡمِنُواْ بِهِۦٓ أَوَّلَ مَرَّةٖ وَنَذَرُهُمۡ فِي طُغۡيَٰنِهِمۡ يَعۡمَهُونَ ﴾
[الأنعَام: 110]
﴿ونقلب أفئدتهم وأبصارهم كما لم يؤمنوا به أول مرة ونذرهم في طغيانهم﴾ [الأنعَام: 110]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muna jujjuya zukatansu da ganansu, kamar yadda ba su yi imani da shi ba a farkon lokaci kuma Muna barin su a cikin kutsawarsu, suna ɗimuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muna jujjuya zukatansu da ganansu, kamar yadda ba su yi imani da shi ba a farkon lokaci kuma Muna barin su a cikin kutsawarsu, suna ɗimuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Munã jujjũya zukãtansu da ganansu, kamar yadda ba su yi ĩmãni da shi ba a farkon lõkaci kuma Munã barin su a cikin kũtsãwarsu, sunã ɗĩmuwa |