Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 109 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَأَقۡسَمُواْ بِٱللَّهِ جَهۡدَ أَيۡمَٰنِهِمۡ لَئِن جَآءَتۡهُمۡ ءَايَةٞ لَّيُؤۡمِنُنَّ بِهَاۚ قُلۡ إِنَّمَا ٱلۡأٓيَٰتُ عِندَ ٱللَّهِۖ وَمَا يُشۡعِرُكُمۡ أَنَّهَآ إِذَا جَآءَتۡ لَا يُؤۡمِنُونَ ﴾
[الأنعَام: 109]
﴿وأقسموا بالله جهد أيمانهم لئن جاءتهم آية ليؤمنن بها قل إنما الآيات﴾ [الأنعَام: 109]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka yi rantsuwa da Allah iyakar rantsuwoyinsu (cewa) lalle ne idan wata aya ta jemusu, haƙiƙa, suna yin imani da ita. Ka ce: "Abin sani kawai, ayoyi a wurin Allah suke. Kuma mene nezai sanya ku ku sansance cewa, lalle ne su, idan ayoyin sun je, ba za su yi imani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka yi rantsuwa da Allah iyakar rantsuwoyinsu (cewa) lalle ne idan wata aya ta jemusu, haƙiƙa, suna yin imani da ita. Ka ce: "Abin sani kawai, ayoyi a wurin Allah suke. Kuma mene nezai sanya ku ku sansance cewa, lalle ne su, idan ayoyin sun je, ba za su yi imani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka yi rantsuwa da Allah iyakar rantsuwõyinsu (cẽwa) lalle ne idan wata ãyã ta jẽmusu, haƙĩƙa, sunã yin ĩmãni da ita. Ka ce: "Abin sani kawai, ãyõyi a wurin Allah suke. Kuma mẽne nezai sanya ku ku sansance cẽwa, lalle ne su, idan ãyõyin sun je, ba zã su yi ĩmãni ba |