Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 111 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿۞ وَلَوۡ أَنَّنَا نَزَّلۡنَآ إِلَيۡهِمُ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةَ وَكَلَّمَهُمُ ٱلۡمَوۡتَىٰ وَحَشَرۡنَا عَلَيۡهِمۡ كُلَّ شَيۡءٖ قُبُلٗا مَّا كَانُواْ لِيُؤۡمِنُوٓاْ إِلَّآ أَن يَشَآءَ ٱللَّهُ وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَهُمۡ يَجۡهَلُونَ ﴾
[الأنعَام: 111]
﴿ولو أننا نـزلنا إليهم الملائكة وكلمهم الموتى وحشرنا عليهم كل شيء قبلا﴾ [الأنعَام: 111]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da a ce, lalle Mu Mun saukar da Mala'iku zuwa gare su, kuma matattu suka yi musu magana, kuma Muka tara dukkan kome a kansu, gungu-gungu, ba su kasance suna iya yin imani ba, sai fa idan Allah Ya so, Kuma amma mafi yawansu suna jahiltar haka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da a ce, lalle Mu Mun saukar da Mala'iku zuwa gare su, kuma matattu suka yi musu magana, kuma Muka tara dukkan kome a kansu, gungu-gungu, ba su kasance suna iya yin imani ba, sai fa idan Allah Ya so, Kuma amma mafi yawansu suna jahiltar haka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã a ce, lalle Mũ Mun saukar da Malã'iku zuwa gare su, kuma matattu suka yi musu magana, kuma Muka tãra dukkan kõme a kansu, gungu-gungu, ba su kasance sunã iya yin ĩmãni ba, sai fa idan Allah Yã so, Kuma amma mafi yawansu sunã jãhiltar haka |