Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 127 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿۞ لَهُمۡ دَارُ ٱلسَّلَٰمِ عِندَ رَبِّهِمۡۖ وَهُوَ وَلِيُّهُم بِمَا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[الأنعَام: 127]
﴿لهم دار السلام عند ربهم وهو وليهم بما كانوا يعملون﴾ [الأنعَام: 127]
Abubakar Mahmood Jummi Suna da gidan aminci a wurin Ubangjinsu, kuma Shi ne Majiɓincinsu, saboda abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna da gidan aminci a wurin Ubangjinsu, kuma Shi ne Majiɓincinsu, saboda abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã da gidan aminci a wurin Ubangjinsu, kuma Shĩ ne Majiɓincinsu, sabõda abin da suka kasance sunã aikatãwa |