Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 126 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿وَهَٰذَا صِرَٰطُ رَبِّكَ مُسۡتَقِيمٗاۗ قَدۡ فَصَّلۡنَا ٱلۡأٓيَٰتِ لِقَوۡمٖ يَذَّكَّرُونَ ﴾
[الأنعَام: 126]
﴿وهذا صراط ربك مستقيما قد فصلنا الآيات لقوم يذكرون﴾ [الأنعَام: 126]
Abubakar Mahmood Jummi Wannan ita ce hanya ta Ubangijinka madaidaiciya. Lalle ne Mun bayyana ayoyi daki-daki ga mutane masu karɓar tunatarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan ita ce hanya ta Ubangijinka madaidaiciya. Lalle ne Mun bayyana ayoyi daki-daki ga mutane masu karɓar tunatarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan ita ce hanya ta Ubangijinka madaidaiciya. Lalle ne Mun bayyana ãyõyi daki-daki ga mutãne mãsu karɓar tunãtarwa |