Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 133 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿وَرَبُّكَ ٱلۡغَنِيُّ ذُو ٱلرَّحۡمَةِۚ إِن يَشَأۡ يُذۡهِبۡكُمۡ وَيَسۡتَخۡلِفۡ مِنۢ بَعۡدِكُم مَّا يَشَآءُ كَمَآ أَنشَأَكُم مِّن ذُرِّيَّةِ قَوۡمٍ ءَاخَرِينَ ﴾
[الأنعَام: 133]
﴿وربك الغني ذو الرحمة إن يشأ يذهبكم ويستخلف من بعدكم ما يشاء﴾ [الأنعَام: 133]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ubangijinika Wadatacce* ne Ma'abucin rahama. Idan Ya so zai tafi da ku, kuma Ya musanya daga bayanku, abin da Yake so, kamar yadda Ya ƙaga halittarku daga zuriyar wasu mutane na dabam |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ubangijinika Wadatacce ne Ma'abucin rahama. Idan Ya so zai tafi da ku, kuma Ya musanya daga bayanku, abin da Yake so, kamar yadda Ya ƙaga halittarku daga zuriyar wasu mutane na dabam |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ubangijinika Wadãtacce ne Ma'abũcin rahama. Idan Yã so zai tafi da ku, kuma Ya musanya daga bãyanku, abin da Yake so, kamar yadda Ya ƙãga halittarku daga zũriyar wasu mutãne na dabam |