Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 132 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿وَلِكُلّٖ دَرَجَٰتٞ مِّمَّا عَمِلُواْۚ وَمَا رَبُّكَ بِغَٰفِلٍ عَمَّا يَعۡمَلُونَ ﴾
[الأنعَام: 132]
﴿ولكل درجات مما عملوا وما ربك بغافل عما يعملون﴾ [الأنعَام: 132]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ga kowanne,* akwai darajoji daga abin da suka aikata. Kuma Ubangijinka bai zama mai shagala ba daga abin da suke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ga kowanne, akwai darajoji daga abin da suka aikata. Kuma Ubangijinka bai zama mai shagala ba daga abin da suke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ga kõwanne, akwai darajõji daga abin da suka aikata. Kuma Ubangijinka bai zama mai shagala ba daga abin da suke aikatãwa |