Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 139 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿وَقَالُواْ مَا فِي بُطُونِ هَٰذِهِ ٱلۡأَنۡعَٰمِ خَالِصَةٞ لِّذُكُورِنَا وَمُحَرَّمٌ عَلَىٰٓ أَزۡوَٰجِنَاۖ وَإِن يَكُن مَّيۡتَةٗ فَهُمۡ فِيهِ شُرَكَآءُۚ سَيَجۡزِيهِمۡ وَصۡفَهُمۡۚ إِنَّهُۥ حَكِيمٌ عَلِيمٞ ﴾
[الأنعَام: 139]
﴿وقالوا ما في بطون هذه الأنعام خالصة لذكورنا ومحرم على أزواجنا وإن﴾ [الأنعَام: 139]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ce: "Abin da yake a cikin cikkunan waɗannan dabbobi keɓantacce ne ga mazanmu, kuma hananne ne a kan matan aurenmu. Kuma idan ya kasance mushe, to, a cikinsa su abokan tarayya ne, zai saka musu sifantawarsu. Lalle ne Shi, Mai hikima ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Abin da yake a cikin cikkunan waɗannan dabbobi keɓantacce ne ga mazanmu, kuma hananne ne a kan matan aurenmu. Kuma idan ya kasance mushe, to, a cikinsa su abokan tarayya ne, zai saka musu sifantawarsu. Lalle ne Shi, Mai hikima ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Abin da yake a cikin cikkunan waɗannan dabbõbi kẽɓantacce ne ga mazanmu, kuma hananne ne a kan mãtan aurenmu. Kuma idan ya kasance mũshe, to, a cikinsa sũ abõkan tãrayya ne, zai sãka musu sifantãwarsu. Lalle ne Shĩ, Mai hikima ne, Masani |