Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 140 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿قَدۡ خَسِرَ ٱلَّذِينَ قَتَلُوٓاْ أَوۡلَٰدَهُمۡ سَفَهَۢا بِغَيۡرِ عِلۡمٖ وَحَرَّمُواْ مَا رَزَقَهُمُ ٱللَّهُ ٱفۡتِرَآءً عَلَى ٱللَّهِۚ قَدۡ ضَلُّواْ وَمَا كَانُواْ مُهۡتَدِينَ ﴾
[الأنعَام: 140]
﴿قد خسر الذين قتلوا أولادهم سفها بغير علم وحرموا ما رزقهم الله﴾ [الأنعَام: 140]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda suka kashe ɗiyansu saboda wauta, ba da ilmi ba, sun yi hasara! Kuma suka haramta abin da Allah Ya azurta su, bisa ƙirƙira ƙarya ga Allah. Lalle ne sun ɓace, kuma ba su kasance masu shiryuwa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka kashe ɗiyansu saboda wauta, ba da ilmi ba, sun yi hasara! Kuma suka haramta abin da Allah Ya azurta su, bisa ƙirƙira ƙarya ga Allah. Lalle ne sun ɓace, kuma ba su kasance masu shiryuwa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka kashe ɗiyansu sabõda wauta, ba da ilmi ba, sun yi hasãra! Kuma suka haramta abin da Allah Ya azurta su, bisa ƙirƙira ƙarya ga Allah. Lalle ne sun ɓace, kuma ba su kasance mãsu shiryuwa ba |