Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 138 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿وَقَالُواْ هَٰذِهِۦٓ أَنۡعَٰمٞ وَحَرۡثٌ حِجۡرٞ لَّا يَطۡعَمُهَآ إِلَّا مَن نَّشَآءُ بِزَعۡمِهِمۡ وَأَنۡعَٰمٌ حُرِّمَتۡ ظُهُورُهَا وَأَنۡعَٰمٞ لَّا يَذۡكُرُونَ ٱسۡمَ ٱللَّهِ عَلَيۡهَا ٱفۡتِرَآءً عَلَيۡهِۚ سَيَجۡزِيهِم بِمَا كَانُواْ يَفۡتَرُونَ ﴾
[الأنعَام: 138]
﴿وقالوا هذه أنعام وحرث حجر لا يطعمها إلا من نشاء بزعمهم وأنعام﴾ [الأنعَام: 138]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma sukace: "Waɗannan dabbobi da shuka hanannu ne; babu mai ɗanɗanar su face wanda muke so," ga riyawarsu. Da wasu dabbobi an hana bayayyakinsu, da wasu dabbobi ba su ambatar sunan Allah a kansu, bisa ƙirƙiren ƙarya gare Shi. Zai saka musu da abin da suka kasance suna ƙirƙirawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sukace: "Waɗannan dabbobi da shuka hanannu ne; babu mai ɗanɗanar su face wanda muke so," ga riyawarsu. Da wasu dabbobi an hana bayayyakinsu, da wasu dabbobi ba su ambatar sunan Allah a kansu, bisa ƙirƙiren ƙarya gare Shi. Zai saka musu da abin da suka kasance suna ƙirƙirawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sukace: "Waɗannan dabbõbi da shũka hanannu ne; bãbu mai ɗanɗanar su fãce wanda muke so," ga riyãwarsu. Da wasu dabbõbi an hana bãyayyakinsu, da wasu dabbõbi bã su ambatar sũnan Allah a kansu, bisa ƙirƙiren ƙarya gare Shi. Zai sãka musu da abin da suka kasance sunã ƙirƙirãwa |