Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 14 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿قُلۡ أَغَيۡرَ ٱللَّهِ أَتَّخِذُ وَلِيّٗا فَاطِرِ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَهُوَ يُطۡعِمُ وَلَا يُطۡعَمُۗ قُلۡ إِنِّيٓ أُمِرۡتُ أَنۡ أَكُونَ أَوَّلَ مَنۡ أَسۡلَمَۖ وَلَا تَكُونَنَّ مِنَ ٱلۡمُشۡرِكِينَ ﴾
[الأنعَام: 14]
﴿قل أغير الله أتخذ وليا فاطر السموات والأرض وهو يطعم ولا يطعم﴾ [الأنعَام: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Shin, wanin Allah nike riƙo majiɓinci, (alhali Allah ne) Mai ƙaga halittar sammai da ƙasa, kuma Shi, Yana ciyarwa, kuma ba a ciyar da Shi?" Ka ce: "Lalle ne ni, an umurce ni da in kasance farkon wanda ya sallama, kuma kada lalle ku kasance daga masu shirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shin, wanin Allah nike riƙo majiɓinci, (alhali Allah ne) Mai ƙaga halittar sammai da ƙasa, kuma Shi, Yana ciyarwa, kuma ba a ciyar da Shi?" Ka ce: "Lalle ne ni, an umurce ni da in kasance farkon wanda ya sallama, kuma kada lalle ku kasance daga masu shirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shin, wanin Allah nike riƙo majiɓinci, (alhãli Allah ne) Mai ƙãga halittar sammai da ƙasa, kuma Shi, Yanã ciyarwa, kuma ba a ciyar da Shi?" Ka ce: "Lalle ne nĩ, an umurce ni da in kasance farkon wanda ya sallama, kuma kada lalle ku kasance daga mãsu shirki |