Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 13 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿۞ وَلَهُۥ مَا سَكَنَ فِي ٱلَّيۡلِ وَٱلنَّهَارِۚ وَهُوَ ٱلسَّمِيعُ ٱلۡعَلِيمُ ﴾
[الأنعَام: 13]
﴿وله ما سكن في الليل والنهار وهو السميع العليم﴾ [الأنعَام: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Shi ne da mallakar abin da ya yi kawaici a cikin dare da yini, kuma Shi ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shi ne da mallakar abin da ya yi kawaici a cikin dare da yini, kuma Shi ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shĩ ne da mallakar abin da ya yi kawaici a cikin dare da yini, kuma Shi ne Mai ji, Masani |