Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 15 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿قُلۡ إِنِّيٓ أَخَافُ إِنۡ عَصَيۡتُ رَبِّي عَذَابَ يَوۡمٍ عَظِيمٖ ﴾
[الأنعَام: 15]
﴿قل إني أخاف إن عصيت ربي عذاب يوم عظيم﴾ [الأنعَام: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Kace: "Lalle ne ni ina tsoron azabar Yini Mai girma, idan na saɓa wa Ubangijina |
Abubakar Mahmoud Gumi Kace: "Lalle ne ni ina tsoron azabar Yini Mai girma, idan na saɓa wa Ubangijina |
Abubakar Mahmoud Gumi Kace: "Lalle ne nĩ inã tsõron azãbar Yini Mai girma, idan nã sãɓã wa Ubangijina |