Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 20 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿ٱلَّذِينَ ءَاتَيۡنَٰهُمُ ٱلۡكِتَٰبَ يَعۡرِفُونَهُۥ كَمَا يَعۡرِفُونَ أَبۡنَآءَهُمُۘ ٱلَّذِينَ خَسِرُوٓاْ أَنفُسَهُمۡ فَهُمۡ لَا يُؤۡمِنُونَ ﴾
[الأنعَام: 20]
﴿الذين آتيناهم الكتاب يعرفونه كما يعرفون أبناءهم الذين خسروا أنفسهم فهم لا﴾ [الأنعَام: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda Muka ba su Littafi suna sanin sa* kamar yadda suke sanin ɗiyansu. Waɗanda suka yi hasarar rayukansu, to, su ba su yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda Muka ba su Littafi suna sanin sa kamar yadda suke sanin ɗiyansu. Waɗanda suka yi hasarar rayukansu, to, su ba su yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda Muka bã su Littãfi sunã sanin sa kamar yadda suke sanin ɗiyansu. Waɗanda suka yi hasãrar rãyukansu, to, sũ bã su yin ĩmãni |