Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 21 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَمَنۡ أَظۡلَمُ مِمَّنِ ٱفۡتَرَىٰ عَلَى ٱللَّهِ كَذِبًا أَوۡ كَذَّبَ بِـَٔايَٰتِهِۦٓۚ إِنَّهُۥ لَا يُفۡلِحُ ٱلظَّٰلِمُونَ ﴾
[الأنعَام: 21]
﴿ومن أظلم ممن افترى على الله كذبا أو كذب بآياته إنه لا﴾ [الأنعَام: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Wane ne mafi zalunci daga wanda yake ƙirƙira karya ga Allah, ko kuwa ya ƙaryata game da ayoyinsa? Lalle ne shi, azzalumai ba za su ci nasara ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Wane ne mafi zalunci daga wanda yake ƙirƙira karya ga Allah, ko kuwa ya ƙaryata game da ayoyinsa? Lalle ne shi, azzalumai ba za su ci nasara ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Wãne ne mafi zãlunci daga wanda yake ƙirƙira karya ga Allah, kõ kuwa ya ƙaryata game da ãyõyinsa? Lalle ne shĩ, azzalumai bã zã su ci nasara ba |