Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 3 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَهُوَ ٱللَّهُ فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَفِي ٱلۡأَرۡضِ يَعۡلَمُ سِرَّكُمۡ وَجَهۡرَكُمۡ وَيَعۡلَمُ مَا تَكۡسِبُونَ ﴾
[الأنعَام: 3]
﴿وهو الله في السموات وفي الأرض يعلم سركم وجهركم ويعلم ما تكسبون﴾ [الأنعَام: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Shi ne Allah a cikin sammai, kuma a cikin ƙasa Yana sanin asirinku da bayyanenku, kuma Yana sanin abin da kuke yi na tsirfa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shi ne Allah a cikin sammai, kuma a cikin ƙasa Yana sanin asirinku da bayyanenku, kuma Yana sanin abin da kuke yi na tsirfa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shĩ ne Allah a cikin sammai, kuma a cikin ƙasa Yanã sanin asĩrinku da bayyanenku, kuma Yanã sanin abin da kuke yi na tsirfa |