Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 2 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿هُوَ ٱلَّذِي خَلَقَكُم مِّن طِينٖ ثُمَّ قَضَىٰٓ أَجَلٗاۖ وَأَجَلٞ مُّسَمًّى عِندَهُۥۖ ثُمَّ أَنتُمۡ تَمۡتَرُونَ ﴾
[الأنعَام: 2]
﴿هو الذي خلقكم من طين ثم قضى أجلا وأجل مسمى عنده ثم﴾ [الأنعَام: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Shi ne wanda Ya halitta ku daga laka, sa'an nan kuma Ya yanka ajali alhali wani ajali ambatacce yana wurin Sa. Sa'an nan kuma ku kuna yin shakka |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne wanda Ya halitta ku daga laka, sa'an nan kuma Ya yanka ajali alhali wani ajali ambatacce yana wurinSa. Sa'an nan kuma ku kuna yin shakka |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne wanda Ya halitta ku daga lãkã, sa'an nan kuma Ya yanka ajali alhãli wani ajali ambatacce yanã wurinSa. Sa'an nan kuma ku kunã yin shakka |