Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 4 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَمَا تَأۡتِيهِم مِّنۡ ءَايَةٖ مِّنۡ ءَايَٰتِ رَبِّهِمۡ إِلَّا كَانُواْ عَنۡهَا مُعۡرِضِينَ ﴾
[الأنعَام: 4]
﴿وما تأتيهم من آية من آيات ربهم إلا كانوا عنها معرضين﴾ [الأنعَام: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wata aya daga Ubangijinsu ba za ta je musu ba, face su kasance, daga gare ta, masu bijirewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wata aya daga Ubangijinsu ba za ta je musu ba, face su kasance, daga gare ta, masu bijirewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wata ãyã daga Ubangijinsu ba zã ta jẽ musu ba, fãce su kasance, daga gare ta, mãsu bijirẽwa |