Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 36 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿۞ إِنَّمَا يَسۡتَجِيبُ ٱلَّذِينَ يَسۡمَعُونَۘ وَٱلۡمَوۡتَىٰ يَبۡعَثُهُمُ ٱللَّهُ ثُمَّ إِلَيۡهِ يُرۡجَعُونَ ﴾
[الأنعَام: 36]
﴿إنما يستجيب الذين يسمعون والموتى يبعثهم الله ثم إليه يرجعون﴾ [الأنعَام: 36]
Abubakar Mahmood Jummi Abin sani kawai, waɗanda suke saurare ne suke karɓawa, kuma matattu Allah Yake tayar da su, Sa'an nan kuma zuwa gare Shi ake mayar da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai, waɗanda suke saurare ne suke karɓawa, kuma matattu Allah Yake tayar da su, Sa'an nan kuma zuwa gare Shi ake mayar da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai, waɗanda suke saurare ne suke karɓãwa, kuma matattu Allah Yake tãyar da su, Sa'an nan kuma zuwa gare Shi ake mayar da su |