Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 37 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَقَالُواْ لَوۡلَا نُزِّلَ عَلَيۡهِ ءَايَةٞ مِّن رَّبِّهِۦۚ قُلۡ إِنَّ ٱللَّهَ قَادِرٌ عَلَىٰٓ أَن يُنَزِّلَ ءَايَةٗ وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَهُمۡ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[الأنعَام: 37]
﴿وقالوا لولا نـزل عليه آية من ربه قل إن الله قادر على﴾ [الأنعَام: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ce: "Don me ba a saukar da aya ba, a kansa, daga Ubangjinsa?" Ka ce: "Lalle ne Allah Mai iko ne a kan Yasaukar da aya, kuma amma mafi yawansu, ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Don me ba a saukar da aya ba, a kansa, daga Ubangjinsa?" Ka ce: "Lalle ne Allah Mai iko ne a kan Yasaukar da aya, kuma amma mafi yawansu, ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Don me ba a saukar da ãyã ba, a kansa, daga Ubangjinsa?" Ka ce: "Lalle ne Allah Mai ĩko ne a kan Yasaukar da ãyã, kuma amma mafi yawansu, ba su sani ba |