Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 35 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَإِن كَانَ كَبُرَ عَلَيۡكَ إِعۡرَاضُهُمۡ فَإِنِ ٱسۡتَطَعۡتَ أَن تَبۡتَغِيَ نَفَقٗا فِي ٱلۡأَرۡضِ أَوۡ سُلَّمٗا فِي ٱلسَّمَآءِ فَتَأۡتِيَهُم بِـَٔايَةٖۚ وَلَوۡ شَآءَ ٱللَّهُ لَجَمَعَهُمۡ عَلَى ٱلۡهُدَىٰۚ فَلَا تَكُونَنَّ مِنَ ٱلۡجَٰهِلِينَ ﴾
[الأنعَام: 35]
﴿وإن كان كبر عليك إعراضهم فإن استطعت أن تبتغي نفقا في الأرض﴾ [الأنعَام: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan ya kasance cewa finjirewarsu ta yi nauyi a gare ka, to, idan kana iyawa, ka nemi wani ɓullo a cikin ƙasa, ko kuwa wani tsani a cikin sama domin ka zo musu da wata aya, (sai ka yi). Kuma da Allah Ya so haƙiƙa da Yatara su a kan shiriya. Saboda haka, kada lalle ka kasance daga jahilai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan ya kasance cewa finjirewarsu ta yi nauyi a gare ka, to, idan kana iyawa, ka nemi wani ɓullo a cikin ƙasa, ko kuwa wani tsani a cikin sama domin ka zo musu da wata aya, (sai ka yi). Kuma da Allah Ya so haƙiƙa da Yatara su a kan shiriya. Saboda haka, kada lalle ka kasance daga jahilai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan yã kasance cewa finjirewarsu tã yi nauyi a gare ka, to, idan kana iyãwa, ka nemi wani ɓullõ a cikin ƙasa, kõ kuwa wani tsãni a cikin sama dõmin ka zo musu da wata ãyã, (sai ka yi). Kuma dã Allah Yã so haƙĩƙa dã Yãtãra su a kan shiriya. Sabõda haka, kada lalle ka kasance daga jãhilai |