Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 45 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿فَقُطِعَ دَابِرُ ٱلۡقَوۡمِ ٱلَّذِينَ ظَلَمُواْۚ وَٱلۡحَمۡدُ لِلَّهِ رَبِّ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[الأنعَام: 45]
﴿فقطع دابر القوم الذين ظلموا والحمد لله رب العالمين﴾ [الأنعَام: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Sai aka katse ƙarshen mutanen, waɗanda suka yi zalunci. Kuma godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai aka katse ƙarshen mutanen, waɗanda suka yi zalunci. Kuma godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai aka katse ƙarshen mutãnen, waɗanda suka yi zãlunci. Kuma gõdiya tã tabbata ga Allah Ubangijin tãlikai |