Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 46 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿قُلۡ أَرَءَيۡتُمۡ إِنۡ أَخَذَ ٱللَّهُ سَمۡعَكُمۡ وَأَبۡصَٰرَكُمۡ وَخَتَمَ عَلَىٰ قُلُوبِكُم مَّنۡ إِلَٰهٌ غَيۡرُ ٱللَّهِ يَأۡتِيكُم بِهِۗ ٱنظُرۡ كَيۡفَ نُصَرِّفُ ٱلۡأٓيَٰتِ ثُمَّ هُمۡ يَصۡدِفُونَ ﴾
[الأنعَام: 46]
﴿قل أرأيتم إن أخذ الله سمعكم وأبصاركم وختم على قلوبكم من إله﴾ [الأنعَام: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Shin, kun gani, idan Allah Ya riƙe jinku, da gannanku, kuma Ya sanya hatimi a kan zukatanku, wane abin bauttawa ne, wanin Allah, zai je muku da shi?" Ka duba yadda Muke sarrafaayoyi, Sa'an nan kuma su, suna finjirewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shin, kun gani, idan Allah Ya riƙe jinku, da gannanku, kuma Ya sanya hatimi a kan zukatanku, wane abin bauttawa ne, wanin Allah, zai je muku da shi?" Ka duba yadda Muke sarrafaayoyi, Sa'an nan kuma su, suna finjirewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shin, kun gani, idan Allah Ya riƙe jinku, da gannanku, kuma Ya sanya hãtimi a kan zukãtanku, wane abin bauttãwa ne, wanin Allah, zai jẽ muku da shi?" Ka dũba yadda Muke sarrafaãyõyi, Sa'an nan kuma sũ, sunã finjirẽwa |