Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 44 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿فَلَمَّا نَسُواْ مَا ذُكِّرُواْ بِهِۦ فَتَحۡنَا عَلَيۡهِمۡ أَبۡوَٰبَ كُلِّ شَيۡءٍ حَتَّىٰٓ إِذَا فَرِحُواْ بِمَآ أُوتُوٓاْ أَخَذۡنَٰهُم بَغۡتَةٗ فَإِذَا هُم مُّبۡلِسُونَ ﴾
[الأنعَام: 44]
﴿فلما نسوا ما ذكروا به فتحنا عليهم أبواب كل شيء حتى إذا﴾ [الأنعَام: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma alokacin da suka manta da abin da aka tunatar da su da shi, sai Muka buɗe, a kansu, ƙofofin dukkan kome, har a lokacin da suka yi farin ciki da abin da aka ba su, Muka kama su, kwatsam, sai ga su sun yi tsuru tsuru |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma alokacin da suka manta da abin da aka tunatar da su da shi, sai Muka buɗe, a kansu, ƙofofin dukkan kome, har a lokacin da suka yi farin ciki da abin da aka ba su, Muka kama su, kwatsam, sai ga su sun yi tsuru tsuru |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma alõkacin da suka manta da abin da aka tunãtar da su da shi, sai Muka bũɗe, a kansu, ƙõfõfin dukkan kõme, har a lõkacin da suka yi farin ciki da abin da aka ba su, Muka kãmã su, kwatsam, sai gã su sun yi tsuru tsuru |