Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 48 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَمَا نُرۡسِلُ ٱلۡمُرۡسَلِينَ إِلَّا مُبَشِّرِينَ وَمُنذِرِينَۖ فَمَنۡ ءَامَنَ وَأَصۡلَحَ فَلَا خَوۡفٌ عَلَيۡهِمۡ وَلَا هُمۡ يَحۡزَنُونَ ﴾
[الأنعَام: 48]
﴿وما نرسل المرسلين إلا مبشرين ومنذرين فمن آمن وأصلح فلا خوف عليهم﴾ [الأنعَام: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba Mu aikawa da manzanni face masu bayar da bushara, kuma masu gargaɗi. To, wanda ya yi imani kuma yagyara aiki, to, babu tsoro a kansu, kuma ba su yin baƙin ciki |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu aikawa da manzanni face masu bayar da bushara, kuma masu gargaɗi. To, wanda ya yi imani kuma yagyara aiki, to, babu tsoro a kansu, kuma ba su yin baƙin ciki |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã Mu aikãwa da manzãnni fãce mãsu bayar da bushãra, kuma mãsu gargaɗi. To, wanda ya yi ĩmãni kuma yagyãra aiki, to, babu tsõro a kansu, kuma ba su yin baƙin ciki |