Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 49 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَٱلَّذِينَ كَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَا يَمَسُّهُمُ ٱلۡعَذَابُ بِمَا كَانُواْ يَفۡسُقُونَ ﴾
[الأنعَام: 49]
﴿والذين كذبوا بآياتنا يمسهم العذاب بما كانوا يفسقون﴾ [الأنعَام: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka ƙaryata game da ayoyinMu, azaba tana shafar su saboda abin da suka kasance suna yi na fasiƙanci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka ƙaryata game da ayoyinMu, azaba tana shafar su saboda abin da suka kasance suna yi na fasiƙanci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka ƙaryata game da ãyõyinMu, azãba tanã shãfar su sabõda abin da suka kasance sunã yi na fãsiƙanci |