Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 47 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿قُلۡ أَرَءَيۡتَكُمۡ إِنۡ أَتَىٰكُمۡ عَذَابُ ٱللَّهِ بَغۡتَةً أَوۡ جَهۡرَةً هَلۡ يُهۡلَكُ إِلَّا ٱلۡقَوۡمُ ٱلظَّٰلِمُونَ ﴾
[الأنعَام: 47]
﴿قل أرأيتكم إن أتاكم عذاب الله بغتة أو جهرة هل يهلك إلا﴾ [الأنعَام: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Shin, kun gan ku, idan azabar Allah ta je muku, kwatsam, ko kuwa bayyane, shin, ana halakawa, face dai mutane azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shin, kun gan ku, idan azabar Allah ta je muku, kwatsam, ko kuwa bayyane, shin, ana halakawa, face dai mutane azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shin, kun gan ku, idan azãbar Allah ta jẽ muku, kwatsam, kõ kuwa bayyane, shin, anã halakãwa, fãce dai mutãne azzãlumai |